dumɓu—Wani irin abinci ne da ake yi da fulawa (ko gari), a nannade a dafa ko a soya ya zama ƙwallaye.